Bbc hausa labaran maryam sanda

Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban. Alkalin babbar kotun a Abuja, mai shari'a Yusuf Haliluya, ya zartar wa Maryam Sanda, matar da ake zargi da kashe mijinta ahukuncin kisa ta hanyar rataya.

An soma zargin ta ne tun a Nuwamban da laifuka biyu da suka hadar da kashe mijin nata mai suna Bilyaminu Bello, wanda da ne ga tsohon shugaban jam'iyyar PDP na kasa Haliru Bello. A lokacin da yake yanke hukuncin, alkalin ya ce an samu dukkanin wasu shaidu da suka tabbatar da cewa Maryam ce ta aikata wannan laifi.

bbc hausa labaran maryam sanda

Ya kuma yi watsi da ikirarinta na cewa mijin nata ya fadi ne kan fasasshiyar tukunyar Shisha, abin da ya janyo mutuwar tasa. Ya kuma bayyana cewa hujjojin da aka gabatar sun gamsar da kotu cewa ta caka wa mijin nata wuka ne yayin da fada ya kaure a tsakaninsu. A lokacin da alkali ya zartar da hukuncin wadda ake tuhuma ta yi kokarin rugawa domin guduwa daga zauren kotun sai dai jami'an tsaro sun rike ta.

Kotu ta yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa 27 Janairu Na'urarku na da matsalar sauraren sauti. Labarai masu alaka Najeriya Shari'a. Koma sama.Recent Search emiway thandai emiway thandai lyrics breakdown talha yunus diss track diss on emiway bantai perfect spot urban wedding czyli nowoczesne przyj joakim karud sincere love yemin the promise episode 96 hindi dubbed processiemars darko nikcevic srdjan bulatovic misterija busy signal perfect spot cover by wambui katee dls20 alt yemin the promise episode 99 hindi urdu turkish drama revista espa sois ador final livr mu mukbang ita uzbek palov pilaf plov pilav video ricetta diss na koronawirus malczy relaxation guid avare mecnun olur qovu ay.

Bidiyon zuwan Maryam Sanda kotu. Maryam sanda in court Maryam sanda tayi nadama bayan hukuncin kotu. Yadda aka Rataye Maryam sanda. Kalli yadda kotu zata rataye maryam sanda. Alkali yatura Maryam Sanda gidan kaso wadda ake zargi dakashe mijinta Bulyamin. Maryam Sanda sentenced to death by hanging for killing husband.

A wajan Rataye Maryam Sanda Yau. Kotu ta yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa. Innalillahi wa inna ilaihirrajuun kalli yanda maryam sanda tashiga mawuyacin hali.

Maryam Sanda Sentenced To Death! Court's Decision Too Harsh? Mahaifiyar maryam sanda ta fara Godiya ga malaman da suke goyon bayan kar a rataye yarta.Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban. Wata babbar kotu da ke jihar Kano a arewacin Najeriya ta yanke hukuncin kisa kan matar da ta jefo mijinta daga saman bene. A ranar Juma'a ne kotun, wacce mai shari'a A T Badamasi ya jagoranta, ta samu Rashida Sa'idu mai shekaru 31 da laifin kashe mijinta Adamu Ali ta hanyar turo shi daga saman bene.

Rashida dai ta jefo mijin nata ne daga kan bene a ranar 20 ga watan fabrairuna unguwar Dorayi da ke Kano, biyo bayan rikici da ya shiga tsakaninta da shi. Bayan ta turo shi daga benen ne kuma ya fado ya karye a wuya, lamarin da ya yi sanadin mutuwarsa. Rahotanni dai sun bayyana cewar Rashida na da 'ya'ya biyu da mai gidan nata, sannan ita ce matarsa ta biyu a lokacin da abin ya faru. Kazalika kafin auren nasu, sun hadu da mijin nata ne a makarantar kwalejin fasaha ta tarayya da ke Kano, ita dalibar Adamu Ali ce, a inda bayan daukar wani lokaci suna soyayya suka yi aure.

Kafin Rashida ta jefo mijin nata Adamu Ali daga kan benen, sai da ta fara kai wa kishiyarta koken, inda ta sanar da ita wayar da ta ji mijinsu yana da budurwarsa, kuma abokiyar zaman nata ta ba ta shawarar barinsa ya ci gaba da wayar, amma ta ki, a cewar rahotanni. Yanzu dai Rashida na da damar daukaka kara zuwa kotun daukaka kara da ke Kano nan da wata uku idan har bata gamsu da hukuncin da babbar kotun ta yi mata ba. Ko a watan da ya gabata sai da kotun daukaka kara da ke zaman ta a babban birnin tarayar Najeriya Abuja, ta yanke wa Maryam Sanda hukuncin kisa bisa kamata da laifin kashe mijinta.

An yanke wa matar da ta jefo mijinta daga bene a Kano hukuncin kisa 21 Fabrairu Hakkin mallakar hoto Getty Images Wata babbar kotu da ke jihar Kano a arewacin Najeriya ta yanke hukuncin kisa kan matar da ta jefo mijinta daga saman bene. Labarai masu alaka Jihar Kano Najeriya Aure. Koma sama.Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban. BBC Hausa ta bankado wasu shafukan sada zumunta da ke amfani da sunanta wajen yada labaran karya game da shari'ar Maryam Sanda.

bbc hausa labaran maryam sanda

Labarin karyar da ake yadawa da sunan BBC Hausa ya nada alaka da shari'ar Maryam Sanda da kuma kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International. Sai dai BBC ba ta wallafa wani labari makamancin haka ba a dukkan shafukanta, sannan kuma kungiyar Amnesty International ba ta aike mata da sanarwa kan duk wani abu da ya danganci Maryam ba tun bayan da aka yanke hukuncin a ranar. Mai magana da yawun Amnesty International a Najeriya Isa Sunusi shi ma ya tabbatar wa BBC cewa ba su aike wa kowace irin kafar yada labarai wata sanarwa ko magana da ita kan batun Maryam Sanda ba.

Hakan na nufin baya ga yin amfani da sunan BBC wajen yada wannan labari mara tushe balle makama, batun cewa Amnesty International ta yi magana kan hukuncin da aka yanke wa Maryam Sanda ma karya ne. Amma duk da kasancewar labarin na bogi ne kuma daga kafar da ba ta da sahihanci, jama'a sun yi ta yada labarin musamman a shafukan Facebook da Whatsapp, sun kuma yi ta bayyana ra'ayoyinsu game da labarin da shafin ya wallafa. A shafin bogin dai kimanin mutum 1, ne suka sake wallafa labarin a shafinsu na Facebook yayin da wasu sama da suka bayyana ra'ayoyinsu kan labarin.

Sannan mutane da dama sun yi ta kiran ma'aikatan BBC don tabbatar da gaskiyar labarin, yayin da wasu kuwa suka yarda da shi har suka dinga tafka muhawara a kansa. Shafin BBC dai na da wata alama mai kamar an ja maki da shudiyar kala a jikinsa. Kuma yana da mabiya fiye da miliyan biyu da dubu dari uku, 2. Ga dai shafin BBC na gaskiya. Irin wadannan labaran karyar da kuma hotunan karyar da ake yadawa, na taimaka wa wajen rura rikici musamman a tsakanin kabilu.

A wasu lokuta rashin samun bayanai daga bangaren gwamnati ko mutanen da abin ya shafa, na haifar da yada jita-jita da kuma zaman dar-dar. Irin wadannan labaran karya kan haifar da illoli masu yawa, kamar tayar da fitina, da kulla kiyayya tsakanin al'umma da kuma yada bayanan da ba su da tushe. Binciken da BBC ta yi a kwanakin baya ya gano cewa labaran karya na sahun gaba wurin yada rikicin da ake fama da shi a Najeriya tsakanin makiyaya da manoma. Hakan ne kuma ya sa ma'aikatar sadarwa ta kasar kaddamar da wani shiri na musamman domin yaki da wannan dabi'a, wacce ke kara samun gindin zama a kasar, musamman a shafukan sada zumunta.

Akwai yiwuwar cigaba da samun labaran karya kan wannan rikici, musamman a lokacin da ake tunkarar zaban shugaban kasa a badi. Kamfanonin sada zumunta kamar Twitter da Facebook sun bayyana shirinsu na yakar sana'ar yada labaran karya a duk fadin duniya, amma ga wasu hanyoyi biyar da za ka iya kawar da yada bayanan da ba su da tushe:. Mutane da dama aka kashe a rikicin manoma da makiyaya wanda aka ce labaran karya na kara zuzutawa.

Binciki asalin labarin: Shafukan sada zumunta na karya kan yi kokarin bayyana kansu a matsayin cewa sun fito ne daga manyan kafofin watsa labarai, a don haka ka duba shafi sosai kafin ka watsa bayanan da suka wallafa. Shafukan da aka tabbatar da halaccinsu suna dauke da alamar shudi a Facebook, da Twitter da kuma Instagram.

Duba wasu karin hanyoyin: Duk da cewa wannan wani lokaci ba zai gamsar ba amma yana da kyau a duba abin da wasu kafofin watsa labarai masu inganci ke cewa kan labari domin tabbatar da gaskiyar batu. Tambayi kanka, shin ingantattun kafafan yada labarai na bada rahoton wannan labarin?

Hanyoyin bincika labari: Akwai hanyoyi da dama da za su taimaka maka wurin tabbatar da sahihancin hoto ko bidiyo.

Www Bbc Hausa Maryam Sanda MP3 Download

Google, da Bing da kuma Tin Eye duk suna duba asalin hoto, wanda kan iya gaya maka inda aka dauki hoto da kuma asalinsa. Tabbatar da bidiyo ya fi wahala amma shafuka kamar InVid na bada damar gano inda aka yi amfani da bidiyon da aka wallafa a Facebook da YouTube a baya.

Duba asalin abin: Idan kana da ainahin hoton ko bidiyo, za ka iya samun bayanai masu muhimmanci game da su, ciki har da wuri da kuma lokacin da aka dauka da kuma na'urar da aka yi amfani da ita. Abin takaicin shi ne da zarar an wallafa hotuna a shafukan sada zumunta to bayanansu na sali sai su bace.

BBC Hausa Labaran Duniya

Yi tunani kafin ka wallafa: Dole a yi taka-tsan-tsan saboda ka da a kara jefa mutane cikin rudani. Kafin ka wallafa, ka tambayi kanka ko bayanan da ka ke da su sun inganta kuma ya karfin sahihancinsu ya ke. Na'urarku na da matsalar sauraren sauti. Labarai masu alaka Najeriya Labaran kanzon kurege. Koma sama.Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban. An gurfanar da matan da ake zargi da kashe mijinta, Maryam Sanda da mahaifiyarta da kuma 'yan uwanta a gaban kotu.

A wannan karon, an gyara tuhumar da ake yi mata inda aka tuhume ta da kashe mijinta, Bilyaminu Bello Halliru, ta hanyar daba masa wuka da sauran makamai masu hatsari. Har ila yau an tuhumi mahafiyarta, Maimuna Aliyu da 'yan uwanta Aliyu Sanda da Sadiya Aminu da laifin goge hujjar kisan kai domin kubutar da Maryam Sanda daga fuskantar da shari'a kan laifin kisan kai.

Da aka fara gurfanar da Maryam dai, lauyan rundunar 'yan sandan birnin tarayyar Najeriya, Abuja, James Idachaba, ya nemi kotun ta ba shi lokacin domin ya gyara tuhumar da ake yi wa wadda ake zargin bisa sabbin bayanai da rundunar 'yan sandan birnin ta samu. Yayin zaman kotun na ranar 7 ga watan Disamba domin jin sabuwar tuhumar, sai lauya James ya ce bai samu ya bai wa sauran wadanda ake tuhuma da aikata laifi kan lamarin sammaci ba.

Saboda haka sai kotun ta ba shi mako daya domin ya gabatar da sauran wadanda ake zargi da aikata laifi a lamarin. Na'urarku na da matsalar sauraren sauti.

bbc hausa labaran maryam sanda

Labarai masu alaka Najeriya Shari'a. Koma sama.Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban. Hotunan Afirka na ranar ga watan Afrilun 12 Aprilu Wasu zababbun hotuna daga N ahiyar Afrika.

Kalli yadda aka gurfanar da Maryam Sanda da mahaifiyarta a kotu

Hakkin mallakar hoto Reuters Image caption Wasu yara na wasa a bakin ruwa a Mogadishu babban birnin Somalia a ranar Juma'a duk da cewa 'yan sanda na kokarin korarsu a wani mataki na kare yaduwar coronavirus. Hakkin mallakar hoto Reuters Image caption A ranar Laraba, mazauna yankin Kobera slum a Nairobi babban birnin Kenya na kan dogon layin samun ruwan da gwamnati ke rabawa kyauta a taimako da take saboda coronavirus.

Sun fara hana abobuwan kariya cikin sa'a 24 a kullum a wani matakin tunkarar Covid Hakkin mallakar hoto AFP Image caption Wani zane da ke nuna wa mutane sanya takunkumin fuska domin kare kansu daga cutar coronavirusa a wani bango a Khartoum, babban birnin Sudan ranar Laraba.

Hakkin mallakar hoto AFP Image caption A dai ranar ta Laraba, likitoci kasar Chgina da suka sauka a filin jirgin saman a Abuja babban birnin Najeriya, domin taimakawa kasahsen yammacin Afrika wajen yaki da coronaviru. Hakkin mallakar hoto Reuters Image caption A dai birnin a ranar Alhamis, wani mai tallan abarba yana neman masu saya a kan titi.

A wani bangare na takaita zirga-zirgar kasar masu sai da kaya dole suyi barci a kasuwa. Hakkin mallakar hoto EPA Image caption Wani kare a Cape Town babban birnin Afrika ta Kudu yana leken ma'aikatan lafiya ranar Talata Hakkin mallakar hoto EPA Image caption Suna shiga gida gida a gundumar Bo-Kaap a wani mataki na tantance masu Covid a fadin kasar Hakkin mallakar hoto Reuters Image caption A wani mataki na gangami a ranar Asabar, ma'aikatan lafiya na koyawa yara yadda za su rika wanke hannu a wani gari kusa da Durban.

Hakkin mallakar hoto EPA Image caption Likitoci na shirin duba wani mai fama da Covid a Tunis babban birnin Tunusia, suna taimakawa juna wajen sanya kayan kariya ranar Talata. Sun yi aure ba tare da halartar baki ba saboda Tunusia ta sanya kodar hana zirga zirga da taron jama'a Hakkin mallakar hoto AFP Image caption Wasu mata na yin kitso ranar Alhamis a wajen wani gyaran kai a Bujumbura bababn birnin Burundi, babu dokar hana fita saboda coronavirus.

Hakkin mallakar hoto EPA Image caption Wasu yan kasuwa dake abubuwansu ba bisa ka'ida ba a Harare babban birnin Zimbabwe suna amfani da damar sassauta dokar hana fita da aka bada a ranar Laraba. Hakkin mallakar hoto AFP Image caption Wani manomi da ya sanya takunkumi yana kare shukarsa daga tsintsaye a wajen Gabrone babban birnin kasar ta Botsuwana ranar Lahadi. Hakkin mallakar hoto AFP Image caption A dai ranar ta Lahadi, mabiya darikar Orthodox na gudanr da addu'a a wajen coci bayan yan sanda sun hana su shiga cikin cocin a Addis Ababa babban birnin Ethopia.

Labarai masu alaka Coronavirus Daukar hoto Afrika. Koma sama.Wannan shafukan na waje ne kuma za su bude ne a wani shafin daban. Maryam Sanda ta daukaka kara a babbar Kotun Daukaka Kara da ke Abuja don kalubalantar hukuncin da aka yanke mata na kisa, sakamakon samun ta da laifi da babbar kotu ta yi na kashe mijinta. A watan Nuwamban aka zarge ta da laifin kashe mijinta mai suna Bilyaminu Bello, wanda da ne ga tsohon shugaban jam'iyyar PDP na kasa Haliru Bello.

Kafafen yada labarai a Najeriya sun ruwaito cewa Maryam ta daukaka karar ne a ranar Alhamis, mako uku bayan Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta yanke mata hukuncin kisa kan laifin kashe mijinta. A takardar daukaka karar da ta rubuta wa kotun kan dalilai 20, Maryam, ta bukaci Kotun Daukaka Karar ta jingine hukuncin da Babbar Kotun Tarayya ta yanke a kanta.

A cewarta hakan ya jawo danne 'yancinta na samun adalci da kuma yanke mata hukunci bisa amfani da hujja ta zahiri. A lokacin da yake yanke hukuncin, alkalin ya ce an samu dukkanin wasu shaidu da suka tabbatar da cewa Maryam ce ta aikata laifin. Ya kuma yi watsi da ikirarinta na cewa mijin nata ya fadi ne kan fasasshiyar tukunyar Shisha, abin da ya yi sanadiyyar mutuwar tasa.

Alkalin ya kuma bayyana cewa hujjojin da aka gabatar sun gamsar da kotu cewa Maryam Sanda ta caka wa mijin nata wuka ne yayin da fada ya kaure a tsakaninsu. A lokacin da alkali ya yanke da hukuncin wadda ake tuhuma ta yi kokarin rugawa domin guduwa daga zauren kotun sai dai jami'an tsaro sun rike ta. Maryam Sanda ta daukaka kara kan hukuncin kisa 21 Fabrairu Na'urarku na da matsalar sauraren sauti. Labarai masu alaka Najeriya Shari'a Mata. Koma sama.


Comments

Add a Comment

Your email address will not be published. Required fields are marked *